Hausa hymnal book number 19 - Ya Ubangiji, mun gode - Littafin Wakoki 19. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Hausa Littafin Wakoki.
Ya Ubangiji, mun gode - Littafin Wakoki 19
1) Ya Ubangiji, mun gode
Don ka sake ta da mu,
Har ka tara mu gabanka
Don mu furta yabonmu.
Cikin dukan duhun dare
Kana nan tare da mu.
Ba abin da ya same mu
Tun da ka ke tsaronmu.