Hausa hymnal book number 14 - Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu - Littafin Wakoki 14. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Hausa Littafin Wakoki.
Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu - Littafin Wakoki 14
1) Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu.
Muka tayar maka da, Ubangijinmu.
Muka tayar maka da, Ubangijinmu.
2) Kai ne fansa kai ne rai, Almasihu, begenmu.
Karƃi, tuba. ji tausayi, Ubangijinmu.
Karƃi, tuba. ji tausayi, Ubangijinmu.
3) Ruhun Allah wuta ne. Ƙona, gyarta, tsarkake
HaIin masu zunubi, Ubangijinmu.
HaIin masu zunubi, Ubangijinmu.
4) Mu mayunwata mun zo garin samun kiwonmu,
Kamin ranar da ka dawo. Ubangijinmu.
Kamin ranar da ka dawo. Ubangijinmu.
5) Nishan zuciyar adilai, ba ka ƙyalewa daɗai,
Kukan ƴaƴanka ka ji, Ubangijinmu.
Kukan ƴaƴanka ka ji, Ubangijinmu.